Hukumar kwallon kafar Afirka CAF ta fitar da sunayen yan kwallon - TopicsExpress



          

Hukumar kwallon kafar Afirka CAF ta fitar da sunayen yan kwallon Afirka da za a zabo dan wasan da ya fi fice domin lashe kyautar gwarzon dan wasan Afirka na bana. CAF ta ware sunayen yan wasa 25 da za a zabo wanda ya fi fice a Afirka wajen taka leda a Turai da kuma yan wasa 20 da za a fitar da zakaran buga tamaula a gida. Manyan masu horar da tamaula da daraktocin tsare-tsare na mambobin hukumar kwallon kafar Afirka CAF ne ke zabar gwarzon dan kwallon Afirka. Za a bayyana wadanda suka lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afirka mai wasa a waje da kuma mai wasa a gida ranar 8 ga watan Janairu badi a Legas, Nigeria Sunayen yan wasan da za a zabo gwarzo mai wasa a wake: 1. Ahmed Musa (Nigeria, CSKA Moscow) 2. Asamoah Gyan (Ghana, Al Ain) 3. Dame N’doye (Senegal, Lokomotiv Moscow) 4. Emmanuel Adebayor (Togo, Tottenham) 5. Eric Maxim Choupo-Moting (Cameroon, Schalke 04) 6. Fakhreddine Ben Youssef (Tunisia, CS Sfaxien) 7. Ferdjani Sassi (Tunisia, CS Sfaxien) 8. Yao Kouassi Gervais ‘Gervinho’ (Cote d’Ivoire, AS Roma) 9. Islam Slimani (Algeria, Sporting Lisbon) 10. Kwadwo Asamoah (Ghana, Juventus) 11. Mehdi Benatia (Morocco, Bayern Munich) 12. Mohamed El Neny (Egypt, Basel) 13. Pierre-Emerick Aubameyang (Gabon, Borussia Dortmund) 14. Raïs MBolhi (Algeria, Philadelphia Union) 15. Sadio Mané (Senegal, Southampton) 16. Seydou Kieta (Mali, As Roma) 17. Sofiane Feghouli (Algeria, Valencia) 18. Stephane Mbia (Cameroon, Sevilla) 19. Thulani Serero (South Africa, Ajax) 20. Vincent Aboubakar (Cameroon, Porto) 21. Vincent Enyeama (Nigeria, Lille) 22. Wilfried Bony (Cote d’Ivoire, Swansea) 23. Yacine Brahimi (Algeria, Porto) 24. Yannick Bolasie (DR Congo, Crystal Palace) 25. Yaya Toure (Cote d’Ivoire, Man City) Sunayen yan wasan da za a zabo gwarzo mai wasa a gida 1. Amr Gamal (Egypt, Al Ahly) 2. Abdelrahman Fetori (Libya, Ahly Benghazi) 3. Bernard Parker (South Africa, Kaizer Chiefs) 4. Bongani Ndulula (South Africa, Amazulu) 5. Akram Djahnit (Algeria, ES Setif) 6. Ejike Uzoenyi (Nigeria, Enugu Rangers) 7. El Hedi Belamieri (Algeria, ES Setif) 8. Fakhereddine Ben Youssef (Tunisia, CS Sfaxien) 9. Ferdjani Sassi (Tunisia, CS Sfaxien) 10. Firmin Mubel Ndombe (DR Congo, AS Vita) 11. Geoffrey Massa (Uganda, Pretoria University) 12. Jean Kasusula (DR Congo, TP Mazembe) 13. Kader Bidimbou (Congo, AC Leopards) 14. Lema Mabidi (DR Congo, As Vita) 15. Mudathir Al Taieb (Sudan, Al Hilal) 16. Roger Assalé (Cote d’Ivoire, Sewe Sport) 17. Senzo Meyiwa (South Africa, Orlando Pirates) 18. Solomon Asante (Ghana, TP Mazembe) 19. Souleymane Moussa (Cameroon, Coton Sport) 20. Yunus Sentamu (Uganda, AS Vita)
Posted on: Mon, 10 Nov 2014 08:53:58 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015