IDAN KAINE YA ZAKAYI/ZAKIYI. Wata rana da misalin karfe goma na - TopicsExpress



          

IDAN KAINE YA ZAKAYI/ZAKIYI. Wata rana da misalin karfe goma na safiya, hafsat ta yarda BB phone dinta a gidan biki, ba tare da jimawa ba takarbi wayar kawarta tayi ta kiran layin nata, kash! Saide da zaran ta buga sai taji wayar a kashe bayan wasu kwanaki ta sake kira, sai kuwa tayi dace wani ya amsa kiran, yana amsawa tace hafsat: hallo! Dan Allah waye? Wannan wayar dake hannunka ta wace. mudi: Ohooo! wallahi har naji dadi. hafsat: pls! ya za muyi mu hadu ne? Mudi: daman so nake mu hadu domin kuwa na nemi charger, BB CHARGER yayi tsada a kasuwa. hafsa: Allah sarki. Mudi: dan Allah ki turo mini da charger din. hafsat: what! (confuse). Hmm tam idan kice ya zaki ce masa. #Nass
Posted on: Thu, 26 Sep 2013 19:30:02 +0000

Trending Topics



ef="http://www.topicsexpress.com/I-slept-on-benches-and-everyday-borrowed-20Rs-from-friend-to-topic-457009941105596">I slept on benches and everyday borrowed 20Rs from friend to

Recently Viewed Topics




© 2015