INA NEMAN FATAWA Jamaa duk wanda Allah ya sa zai iya, ina - TopicsExpress



          

INA NEMAN FATAWA Jamaa duk wanda Allah ya sa zai iya, ina son ya fassara min maanar kalmar GENTLEman da Hausa. Ina son sani ne, saboda na fahimci me gwamnan Kano Injiniya Kwankwaso yake nufi da wannan Turancin, wanda aka rawaito ya fada a jaridar Vanguard ta 3 ga Agusta 2014. “A gentleman cannot be a good governor, you need to have so many faces because the game is rough and can’t accommodate a gentleman”. Wannan magana Kwankwaso ya yi tane saboda ya ce Tanko al Makura, gwamnan Nasarawa, yaki jin shawararsu kan halin da yake ciki, ya tsaya sako-sako. Idan na samu fassararku zata taimakeni. By Abdul Rauf Ibn Muhammad
Posted on: Mon, 04 Aug 2014 11:56:02 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015