Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun! ya ku yan uwa musulmai shin - TopicsExpress



          

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun! ya ku yan uwa musulmai shin wai yanzu hakanan zamu zauna mu sanya ido muna kallon anaiwa manyan malamanmu kisan gilla batare da mun dauki mataki ba?.to wallahi mu sani idan malamanmu suka kare to muma mun kare,domin duk al-ummar da ta rasa malamai to tabbas wannan al-umma tayi hasara babba.to gwannan kaduna,shugaban yan sandan najeriya daga wannan dare zuwa ranan litinin idan baku kamo wadanda suka kashe sheik albani ba to wallahi gara ku ajiye mukamanku.Allah ya isa.
Posted on: Sat, 01 Feb 2014 23:39:42 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015