JAWABI AKAN QUNGIYAR (JIBWIS) DAGA: MAL MUHAMMADU BELLO GWADABAWA - TopicsExpress



          

JAWABI AKAN QUNGIYAR (JIBWIS) DAGA: MAL MUHAMMADU BELLO GWADABAWA SHINKAFI. Shugabannin (Qungiyar izalah) kuji tsoron Allah kuyi hanQuri da juna ku kori shaidan da son rai daga cikin ku ku hada kan ku Akan (littafin Allah da sunnar manzon Allah s.a.w) ku sani halin da kuke ciki mabiyanku ba su yarda da hakanan ba domin su sun hada kai jahohi da local government (izalah) bata sake rabuwa har Abada (insha Allahu) GA MISALIN TABBATAR MAKU DA CEWA MU LOCAL GOVERNMENT DIN MU A HADE MUKE. Shugabanci guda ne ta kowane bangare A wajen (malamai) da wajen shugabannin Qungiya limammammu suna canjin juna limamin wannan masallaci yana tafiya wancan masallaci yayi limanci shi kuma na wancan masallaci yana zowa wannan masallaci yayi limanci don haka mu bamu da matsala kamin wasu suzo su shiryaku ku ku shirya kanku shi yafi zama Alkhairi Allah shi hada kawunanmu Akan (littafim Allah da sunnah) Allah ya shiryaddamu shi shiryadda shugabanninmu su gano An gano su Amin.
Posted on: Wed, 07 Aug 2013 16:46:42 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015