KAI DAN NIGERIA DA FASAHA YAKE Akwai wani dan nigeriya ne daya - TopicsExpress



          

KAI DAN NIGERIA DA FASAHA YAKE Akwai wani dan nigeriya ne daya kai ziyara amerika yana cikin yawon shakatawa kawai sai yaga wani engine a bakin titi to dama shi wannan engine din ana saka kudine sai jarida tafito ma.ana dai siyar da jarida ake da injin da kaxo siya xaka saka kudin jarida sai jarida ta fito habawa dan 9ja dayaga haka sai dabara ta pado mai kawai ya dauki igiya ya daure kudin xam sai ya tura kudin na xuwa sai jarida ta pito kawai sai ya xare kudinsa ya kara gaba... Shin dibara yayi ko sata??? Idan ma.aikatarka ne mai xakai masa inka kamashi??? Admin 001 ™•—Um²—•™
Posted on: Wed, 06 Nov 2013 20:34:42 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015