KAI JAMAA GASKIYA JAMIYYAR PDP TA RENAWA LAMIDO HANKALI MATSAYIN - TopicsExpress



          

KAI JAMAA GASKIYA JAMIYYAR PDP TA RENAWA LAMIDO HANKALI MATSAYIN LAMIDO A JAMIYYAR PDP KAMAR MIJIN SARAUNIYAR ENGLAND NE, KAI BA KOWABA KUMA KAI BA BANZA BA, saboda Allah idan banda lalacewa yaya zaayi mutumin da yanemi takarar sugaban kasa mutumin da shi har kullum yana yiwa kansa kirarin sune suka kafa jamiyyar PDP a Nigeria, amma wai yanzu saboda lalacewa arasa mikamin da zaa bashi wai sai MEMBER na gyaran jamiyya, bama shine Chairman ba, bakuma Secretary ba, bakuma vice Chairma ba, Duniya kenan.
Posted on: Thu, 25 Sep 2014 15:46:42 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015