KARKA YADDA KA WUCE SAI KAGA SUNAN BUDURWAR KA A CIKI, Yi - TopicsExpress



          

KARKA YADDA KA WUCE SAI KAGA SUNAN BUDURWAR KA A CIKI, Yi coment dai dai da raayinka. SUNAYEN WASU MATAN DA HALAYEN SU (PART 1) 1- Samira: @ son maza @ ji da kai @ surutu @ kuma mstly yan gata ne. @ ga qoqari da addini 2- BINTA @ qazanta @ maqo @ mst of dem basu waye ba 3- Rukayya @ zuciya @ taurin kai @ ga son musu @son kudi da yiwa samari wayau 4- Asmau @ duk gajeru ne, ga qaton kai @ son gardama @da iya kallan maza 5-Saudatu @ zuciya @ qirar gardawa ce da su 6- Fateema @ shiru shiru @zurfin ciki 7- Hajara @ zuciya @ iya tsara maza 8-maryam @ akwai addini @ yawancinsu mugun surutu garesun @yawancnsu farare ne 9- Lubabatu @ son gayu @ son gulma 10- Nafisa @ shiru shiru ne, @abun tausayee ne @ga son mutane. 11- Amina @ basa magana @ amma akwai iya yi @ akwai jan aje gurin samari. @ akwai hakuri dah xama dah mutane. 12- Ummi @sun iya bayar da labari @ gasu da gsky 13- Hauwau @ yiwa mata qarya @ akwai bakar zuciya @ son burga @se dae akwae qoqari dasu. 14- Salamatu @ iya shafa jan baki @ kattin kafafuwa 15- Saadiya @ dadin baki da yanga @da son kuri da kuma kallon mutane. 16-Habiba @ haquri @ kawaici @ rashin son abun dunia 17- mommy da baby @ yaran sarakai @ en gatan iyaye 18- Zeenat @ wawaye ne mst of dem @ dogaye kuma @se dai akwai surutu @amman akwai iya zama da mutane 19- Nuratu @ son girma @ mst ov dem, tsamaye ne 20- Husaina da Hassana @ akwai qoqari @ amma ba wanka 21- Aishat @ ba ruwan su amma akwai shagwaba @ ga addini amma akwai kishi @ ga halaye masu kyau @ga rashin san abin duniya. 22- khadija @ son mulki @ son kwalliya 23- saratu @ dolaye sunfi yawa 24- Maimunatu @ akwai sanaar hannu @ akwai san kida 25- zulaihat @ mst of dem basu waye ba. @amma basucika shiga harkan dah banasuba 26- Rashida @akwai xucia dasu @akwai kyau dasu, @sedai akwai son banza. 27- zainab @basu jin mgna, @mugun surutu da su. @amman akwai mugun son wasa. 28- Umma @akwai mutumci @akwai surutu da mugun son banza
Posted on: Sun, 19 Jan 2014 12:14:29 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015