KAZAURE NATIONAL FOOT BALL ASSOCIATION ta raba unguwanin ne gida - TopicsExpress



          

KAZAURE NATIONAL FOOT BALL ASSOCIATION ta raba unguwanin ne gida shida a group A akwai shaiskawa a matsayin Germany sai kofar wambai a matsayin England sai bakin kasuwa a matsayin Egypt sai kofar duzau amatsayin Belgium sai Group B akwai t/kafi a matsayin portugal sai matsiga a matsayin Holland sai bayan masallaci a matsayin USA sai ganji a matsayin Tunusia sai Group C akwai kofar kudu a matsayin spain sai kanti yamma a matsayin mexico sai kanti gabas a matsayin Italy sai walawa a mastayin France sai Group D akwai unguwar gabas a matsayin Brazil sai magama a matsayin Nigeria akwai ganguli a matsayin Chile akwai bagara a matsayin Argentina wannan sune unguwanin da suke buga wasa na cin cup unguwa unguwa acikin garin kazaure.
Posted on: Wed, 24 Dec 2014 06:02:27 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015