KU KARANTA NI, DOMIN NI FARIN-CIKI NE GA DUK WANI - TopicsExpress



          

KU KARANTA NI, DOMIN NI FARIN-CIKI NE GA DUK WANI MUSULMI. . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . . Idan baku manta ba a makon da ya gabata ne wasu yan kabilar (IGBO) su 17, suka karbi addinin Muslunci. Haka zalika wasu mutane su 30 suma suka karbi addinin na Islama. Bayan nan kowa dai ya san (Peter Jatau) wanda babba ne kuma me fada aji a addinin Krista a Najeriya kuma me amsa duk wata tambaya da ta shafi addinin Kristanci. Kwatsam cikin shiriyar Allah shima ya karbi kalmar SHAHADA wato ya shiga addinin Muslunci. Kada kuyi mamaki da dawowar da wani babban Limamin Krista yayi Muslunci shima a makon nan, a gidan Sheikh Sani Yahaya Jingir dake Jos. To yanzu wani abokin aikin mu yake sanar damu cewa wasu mabiya addinin Krista su biyu (2) sun shigo addinin Muslunci a garin Geidam, inda suka karbi kalmar SHAHADA a babban Masallacin Yan Izala dake garin. Kai nayi matukar farin-ciki, kuma hakan yasa nace ALLAHU AKBAR. Inaso duk wanda yaji farin-cikin wannan Labari, ya amsa da Allahu Akbar. Admin Jirgi na masoya 07067677466
Posted on: Mon, 25 Nov 2013 21:40:05 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015