Kai Wallahi Kunrainama #Mabiyanku Hankali Ko Da Yake Duk Tarin - TopicsExpress



          

Kai Wallahi Kunrainama #Mabiyanku Hankali Ko Da Yake Duk Tarin Jahilaine Shiyasa Inba Hakaba Tayaya Kunsan MANZON ALLAH SAW Bai Saba Amma Zakuce Duk Wanda Bai Saba Dan Bidiane Shikuma Danbidia Bataccene Manaar Bidia Fa Abinda ANNABI SAW Bai Yiba Bai Kumace Ayiba Baayi Gabashi Yayi Shiruba Gashi Kuma Kai Dakanka Kafada Cewa #Manzon Allah SAW Bai Saba Sannan Kunce Duk Wanda Bai Saba Dan Bidiane Wai Yaya Lamarin Nan Yakene ? Waima Meyasa Duk Sadda Akatambayeku Wace Sunnah Kuka Kafa Tunda Kukazo Kasar Nan Shekara 30+ Sai Kuce Gemu Da Dangale Wando Tambaya Dama MANZON ALLAH(SAW)Baya Dawata Sunnah Sai Dangale Wanda Sai Gemu ? Meyasa Idan An Tambayeku Wace #Sunnah Kuka kafa Akasar Nan Wacce #Babu Ita Sai Kuce Dangale Wando Meyasa Bakucewa Kunkafa Girmama ANNABI SAW KUN KOYARDA RUKON #AMANA KUN KOYARDA RUKON ALKAWARI KUN KOYARDA GASKIYA KUNKOYARDA GIRMAMA MANYA KUN KOYARDA GIRMAMA IYAYAN #MANZON ALLAH SAW KUN KOYARDA SOYAYYAR AHLULBAITI(AS) KAMAR YADDA #MANZON ALLAH SAW YACE NARANTSE DA WANDA RAINA KE HANNUNSA BAZAKUYI IMANIBA SAI KUNSONI BAKUMA ZAKU SONIBA SAI KUNSO IYALAN GIDANA(AS) AWani HADISIN NABAN KWANA KUMA YACE KUSAU RARA YAKU MUTANE BAYAN BISMILLAH DA YABO DA GODIYA GA ALLAH DA #SALATI YA KU MUTANE #HAKIKA NI MUTUMNE YA KUSANTA MA AIKI DAGA ALLAH YAZO MAN INKARBA KIRA ZANTAFI ZANBARMUKU ABUBU GUDA(2)MASU NAUYI DA ZAKU RATAYA DASU IDAN KUKAYI RIKO DASU BAZAKU BATABA HAR ABADA YACE NA(1)KUYI RIKO DA #AL QUR ANI LITTAFIN ALLAH ACIKINSHI AKWAI SHIRIYA DA HASKE DUK WANDA YAYI RIKO DASHI YASHIRYU DUK WANDA YASABA MASA YA HALAKA #YABATA DON HAKA KUYI RUKO DA #LITTAFIN ALLAH KUYI RUKO DASHI DA HAKORAN GABA (2)KUYI RUKO DA AHLINGIDANA #INAHADAKU DA ALLAH KU RIKE IYALAN GIDANA INA KARA #HADAKU DA ALLAH KURIKE IYALAN GIDANA Imam Ahmad Abdu Dan Hamidin Muslin(RTA)Suka Ruwaitoshi Daga #Zaidu Dan Arkam(RTA) Wannan Itace Wasiyyarda MANZON ALLAH SAW Yayi Mana Shin Meyasa Baku Cewa Kunkoyarda #Alqur Ani Da Soyayyar Iyalan Gidan Annabi(S)Sai Dangale Wando Shin Wannan Kawai Kukasani ?
Posted on: Tue, 28 Jan 2014 13:03:26 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015