LABARI: Wakilinmu Yace Yara Akalla 9 Suka Ji Rauni A Sokoto - TopicsExpress



          

LABARI: Wakilinmu Yace Yara Akalla 9 Suka Ji Rauni A Sokoto voahausa Wata majiya a asibitin kwararru ta Sokoto ta ce yara uku sun mutu, amma wakilinmu ya ga yara 9 da suka ji rauni a lokacin ture-turen karbar kayan Sallah a gidan gwamnatin Sokoto. voahausa Matasa su akalla 9 sun ji rauni su na kwance ana musu jinya a asibitin kwararru na Sokoto, a bayan mummunan ture-turen da ya faru lokacin da daruruwansu suka taru domin karbar kyautar kayan Sallah a gidan gwamnatin jihar ta Sokoto. voahausa
Posted on: Mon, 29 Jul 2013 12:56:30 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015