MADALLA DA WADANNAN SUNAYE @AHLUSSUNNA WAL JAMAA wato masu bin - TopicsExpress



          

MADALLA DA WADANNAN SUNAYE @AHLUSSUNNA WAL JAMAA wato masu bin sunnonin MaNZON Allah saw ingantattu. masu tafiyar da rayuwar su bisa tsarin da Allah da maNZON Allah saw suka tsara batare da kariba ko kyamata ko tawuli ko ace malam wane yace ko mu yan garin mu ba haka suke yiba. sune wadan suke gabatar da zance Allah da na maNZON Allah akan zanchan kowa. sune wadan basa fara wata ibada har sun san yadda Allah ko maNZON Allah saw yayi umarni. @SALAFIYYA Wadan suke bin tsarin hanya SAHABBAI R.A da TABIAI da wadanda suka biyu bayan su da kyautata cikin aqeeda da ibada da muamala da fiqh da sauran fannonin addinni musulunci @FIRQTUNNAJIYA Wadan suke gyarawa lokacin da mutune suka bata addini da bidioi da gargajiya da aladu sai su ware tsakanin aya da tsaku tsakan ibada da aladu tsakanin sunnah da bidia zaka gansu basu da yawa cikin alumma amma taro inna rududu basu cin nasara akan su. sune masu cin nasara anan dunia da lahira saboda binsu ga sunna maNZON Allah saw bisa fahimtar magabata na kwarai. @IZALA Masu kokarin rushe duk wata bidia da kuma tsaida sunnan annabi Muhammad saw ingantattu da kuma yada addinin Allah abisa fahimtar magabata na kwarai birni da kewaya qauyuka da karkare masu kokarin koyar da mutane maza da mata da yara da manya TAUHEEDA domin abautawa Allah shikadai kuma su tanu asirin SHIRKA DA BIDIA. ALLAH KA KARAWA WADANAN SUNAYE DA MABIYANSU ALBAKA DUNIA DA LAHIRA AMIN.
Posted on: Wed, 15 Jan 2014 20:40:23 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015