# MUHAMMIL FAIDHAT Sheikh Abubakar El-Miskin Maiduguriy. Uba - TopicsExpress



          

# MUHAMMIL FAIDHAT Sheikh Abubakar El-Miskin Maiduguriy. Uba Ga KANURI Wato BARE-BARI, Amma Fa Ga TIJJANAWA Muma Uban Mu Ne. SHEHU Na SHEHU. SHEHU IBRAHIM INYASS rta ne Yasa Masa Wannan Suna:MUHAMIL-FAIDHA. SHEHU Yayi Gaba Yayi Fice a Africa, Masanin Fannoni Ne, Babarbare Ne. Wanda Su a Gunsu Da Yadda Na Sansu Ban Sani Ba Ko Har Yanzu, Dan Ba Zasu Baka Aure Sai Sunyi Bincike Gidanku Shin Akwai Mahaddacin Qur‘ani. In Babu Kunyi Abin Kunya Basu Baku (yarsu). To SHEHIN Namu Mahardaci Ne, Kuma Ya Aje Mahaddata Kuma Duk Sauran Fannonin Ma Ya Kwankwada. Shine Baban:- - Professors Tijjani El-Miskin. Da - Dr. Sayyadi Shettima El-Miskin Shi Sayyidi Shettima a Karon Battansu Da Wani Malamin Wahabiyawa Malamin Wahabiyawan Bai Ji Da Dadi Ba. Ficewa Yayi Daga Gidan Rediyon Na Muqabalar Yana Fadin:- Kawai Sayyadi Shettima Yana Hada Larabci Ne Kawai, Ba Wai Karatu Yake Ba, Shi Malamin Ya Ciko Mota Da Litittafai Ya Taho, Shi Kam SAYYADI SHETTIMA Daga Shi Sai Tasbaharsa Yana Ja, Yayi Ta Mashi Ruwan Hujja Da Hadisai Da Aya, Sai Ya Fice. SHEHU Uban Tafiya Aminin Abul-Fatahiy. ALLAH YA QARAWA SHEHU LAFIYA DA JURIYA YA QARA KUSANCI, YA BAMU ALBARKACINSU AMEEEN. —
Posted on: Tue, 27 Jan 2015 21:18:41 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics



9

© 2015