MUSHAKATA Hahahaha KAI DAN NIGERIA BALAINE Wasu mutane su uku - TopicsExpress



          

MUSHAKATA Hahahaha KAI DAN NIGERIA BALAINE Wasu mutane su uku da dan america da dan china da dan NIGERIA,su hadu a america suna hira akan ilmi da fasahar dan adam,da kuma cigaban da kowa suka samu a kasar su... Sai dan america yacea washington dc,an haipi wani yaro ba kafa,sai mukayi fasahasa irin tamu ta america,muka hadamai kafafu har ya fara tapiya,to yanxu haka shi yaci gasar tseren kafa ta olympic da akayi... Sai dan china yacemuma haka a hong-kong china aka haifi wani jariri lapiyayye amma bai da hannuwa,haka muka hadamai hannuwa,yanxu haka shi yaci gasar daben boxyn da aka gudanar ta duniya... Sai dan NIGERIA yayi murmushi yayi dariya sannan yacemu kuma a nigeria a niger delta,aka haifi wani yaro da kafa da hannuwa da komai amma ba kai,haka muka sami kwakwa(coconut)muka harhada mukayi dabaru irin tamu ta yan nigeria muka hadamai kai,yanxu haka shine shugaban kasar Nigeria DR.Gudluck Ebele jonathan
Posted on: Wed, 04 Dec 2013 07:11:17 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015