MUTANE UKU DA ALLAH BAZAI DUBESUBA RANAR QIYAMA.... 1 mutanen da - TopicsExpress



          

MUTANE UKU DA ALLAH BAZAI DUBESUBA RANAR QIYAMA.... 1 mutanen da suka rayu tare da mahaifansu batare da sun yi biyayya da kyautatawa ba agaresu... 2 mutanen da sukaji an ambaci sunan fiyayyen halitta batare da sunce {sallallahu alaihi wasallam ba} 3 mutanen da suka riski watan ramadan amma basuyi aikin da Allah zai gafarta musuba. Dan haka sai mudage wajen kulawa da wadannan muhimman abubuwa Allah yasa mudace ya ku6utar damu daga dukkan wani me sharri da kuma sharrin mesharri. amiin
Posted on: Mon, 21 Oct 2013 08:47:56 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015