Masu sauraro Mustapha Muhammad ne yake muku fatan an wayi gari - TopicsExpress



          

Masu sauraro Mustapha Muhammad ne yake muku fatan an wayi gari lafiya. A shirin namu na safiyar yau kusan zamu kawo muku rahotanni ne kan mutuwar tshohon shugaban kasar Afrika ta kudu Nelson Mandela. Akwai tattaunawa ta musamman kan Mandela din a filin mu na Ganemani-Hanya. Akwai kuma shirin nan na Gatanan-Gatananku. Ku biyo mu cikin shirin wanda Badriyya Tijjani Kalarawi za ta gabatar insha Allahu.
Posted on: Sat, 07 Dec 2013 03:53:36 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015