Mata da mijinta wata rana a wajan aiki, mata taci wake fiye da - TopicsExpress



          

Mata da mijinta wata rana a wajan aiki, mata taci wake fiye da kima har cikinta ya gurbace, yamma tayi saita koma gida sai mijinta ya tareta da murna yace: "yau zan nuna miki abun mamaki a wajan cin abinci, yanzu dai matso kusa tukun" ta matso, sai ya daure/rufe mata ido da wani bakin kyalle ya jagorance ta zuwa kan kujeran cin abinci, yana zaunar da ita sai wayar sa tayi ring, ya fita waje domin amsa waya ya kuma sanar da ita cewa: kada ta bude ido har saiya dawo Bayan fitarsa ne ladidi ciki yarinka motsawa tana sakin tusa, can saita karkace kafa ta sake tusa mai warin gaske, haka ta rinkayi har saida taji motsin mijinta zai shigo tukunna ta fara fifita da hankici domin kore warin tusan, mijinta yana shiga yace: "sweet heart, kiyi hakuri fah na dade ko? Da sauri ya kwance kyallen da ke fuskarta, abin mamaki da kunya sai ladidi taga Abokanan mijinta su bakwai 7 ko wannensu da hankaci sun tottoshe hanci..... Barka da yammaci.
Posted on: Sat, 21 Sep 2013 16:36:40 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015