"Mazan ko Matan" Wata Budurwa ce ta je kanti ta ce; Malam ina son - TopicsExpress



          

"Mazan ko Matan" Wata Budurwa ce ta je kanti ta ce; Malam ina son "Swan Water". Sai mai kantin ya ce mata ya kare. Sai ta ce; kash...! Yanzu da me zan yi girkina"? Sai wani Saurayi da yake kusa da ita ya ce; Malam akwai "Swan Water"? Shi ma ya ce masa babu., Sai shi kuma saurayin yace: Kash...! Yanzu da me zan yi wankina... Sai wani gayema yazo yace masa malam akwai "Swan Water" sai yace masa babu sai yace kash yanxu dame zan wanke tayar motana Shin wa ya fi karya Budurwa ko saurayi ko gaye...? 001
Posted on: Tue, 24 Sep 2013 19:21:53 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015