NASHIGA GOMA NI..... BANSON KAFADI SUNANA DAN ALLAH DAN KARE - TopicsExpress



          

NASHIGA GOMA NI..... BANSON KAFADI SUNANA DAN ALLAH DAN KARE MUTUNCINA NASHIGA RUDUN SOYAYYA (wata budurwane agarin jalingo) nakasance yar shekara 20 tun kafininkai wannan shekaran nake sha,awar aure amma allah bai nufaba, bakomai yake jawomun cikasba sai mahaifina domin tun ina yar shekara 16 nake soyayya dawani saurayi mai suna hamza wannan saurayin shiya koyamun soyayya kuma shiyasamun sha,awan aure tunma banaso, rana tsaka babana yace karyasake ganina da shi, narasa meye dalilin da babana yace inrabu dashi nashiga kuka mahaifiyata tataban hakuri, dana gayawa saurayin nawa saiyace to inhakura inbi zabin babana sai na daure nata addu,a har allah yasa na manta, rannan saiga wani shima waiyana sona gudun kar akara irin nabaya sainace yasamu babana, dayasamu babana saiyace mishi yaturo manyanshi shi bazaiyi magana dayaroba, saigashi da manyanshi kuwa suka gama magana har aka kawo goro, rana tsaka waishima in rabu dashi, karyasake ganina dashi mamana tayi tayi yafada mata dalili amma yaki karshe harma suka samu matsala tatafi gidansu, daga baya aka sasanta tadawo, abunnan yamun ciwo matuka amma saboda bayanda na iya sai nayi hakuri naci gaba da addu,a bayan nadauki lokaci mai tsawo sai nace wa mama tace wa baba yazaba mun miji in yi aure data gaya masa sai yace in zabo amma nakirki, to mai baba yake nufi dana kirki, yana nufin duk wanda nakawo bana kirkine? kai baba a kwai abun da yake nufi daban , rannan naje babban kasuwa inana dawowa sai nahadu da wani saurayi ya tsaidani natsaya muka gaisa bayan mun gaisane dai yace yana sona nikuma nace masa bana magana atiti in har yana sona to ya bini gida yace inane gidanku, nakwatantamishi, dare nayi sai ga yaro wai anamun magana a waje, ina zuwa saina ga ashe shine muka fara hera sai nace masa, inkana so muna hera sai kasamu babana, sai yace ba mtsala, washe gari sai gashi da iyayen sa suka samu babana suka yi magana, bayan kwana biyu saiga goro da sadaki, kuzo kuga murnan da nayi harda shewa abun mamaki wai baba yafasa,....... Dan me wai dangin saurayin nawa mayune, mamana tace kaya yadda maganan nan ya,isa kunnena, sai yahauta da fada sukaitayi har yakai ga (yasaketa) ina can sabon gari muna tareda masoyina a shagon daukan photo, dadi kaman ya kasheni, bansan abu da akeyi agidaba bayan mungama na kamo hanyana tazuwa gida ina ta nishadi nikadai ina shiga gida sai naga mama natafaman kuka kuma tana tare kayanta sai natambaye ta mekefaruwa sai tayi shuru jinayi baba yace saketanayi ko zaki bitane kuma ina tabbatamiki in har nina haifeki bazaki aure yaron nanba daganan bazan iya baku labarin abun dayafaruba nidai ganina naayi a asibiti kwance sai nake tambayan matar babfana meke faruwa sai kowa yayi shuru da na duba banga mama ba sai kawai na tuna da abun da yake faruwa aikuwa sai kuka nakai sati a asibiti san nan aka sallameni yau kwana 8 kenan da dawowa da ga asibiti to muna shawara da saurayina wane mataki yakamata mudauka to mudai anamu basiran mun dauki matakai biyu amma ni ina shakkan ai katasu, 1,mukai babana kotu 2,mugudu wani gari adauramana aure to sai ina sara ina duba bakin gatari dan haka ina nema shawaranku don allah #usman
Posted on: Tue, 10 Sep 2013 12:22:36 +0000

Trending Topics



v>
iv class="stbody" style="min-height:30px;">
Makes me laugh how some parents can go around and talk about the
viagra medicine tablets

Recently Viewed Topics




© 2015