NASIHATA GA YAN KASATA YAN NIGERI,A. Dafarko dai ina da tambayoyi - TopicsExpress



          

NASIHATA GA YAN KASATA YAN NIGERI,A. Dafarko dai ina da tambayoyi kamar haka: 1 me ya haifar da rashin tsaro a nigeri,a. 2 meyasa yan nigeri.a ke tsoran talauci. 3 me yasa dan nigeri,a bai da wadatar zuci. 4 Me ya kawo mana gurbacewar tarbiya. 5 me yasa bamu da kishin kasarmu nigeri,a. Dolece tasa nai wannan tambaya saboda idan kace talauci ne ya jawo mana wannan aiduk talaucimmu bamu kai yan kasar niger ba, amma ba haka suke ba. Idan kuma kace yawan arzikin kasane to munkai baharen ne ? Idan kuma batin yawan jama,ane munkai amirka ne ko chana. Yaku jama,ar nigeri wlh bawani abu ke damun kasarmu ba, sai rashin shugabanni na gari da kuma rashin iya shugabanci. Daga karshe naje mana nasiha da muyi hakuri kada mu gaza wajan yiwa shugabannin addu,a kan Allah ya canja mana tinanunsu da halaiyar su suzamo nagari dan cigabammu da kasarmu nigeri,a mudai muna san junammu da kasarn nigeri, ya Allah ka taimaki nigeri,a amin.
Posted on: Sun, 07 Jul 2013 21:22:47 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015