#TAMBAYA Ina Mazajen dandalin nan? Tambaya zuwa gare ku dukkan - TopicsExpress



          

#TAMBAYA Ina Mazajen dandalin nan? Tambaya zuwa gare ku dukkan ku. Zaka iya zaka iya Auren Budurwar da ta gama Jamia har ta haɗa DEGREE ta zama uwar yayan ka? A. Eh B. A a C. Me zai hana? D. Gaskiya a a E. Ta yi min tsufa F. Gaskiya a kai kasuwa. Yan Matan dandalin nan, ku yi min afwa kun ji? Idan kuka ga wannan post kawai ku yi Comment da Hmmn kawai ku wuce abun ku. #Admin #Faruk Gwandu. #ƘEBBI STATE.
Posted on: Wed, 20 Nov 2013 19:10:43 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015