TAMBAYYA¡¡ WAI DAN ALLAH BOKO HARAM MUSULMAI NE KO KIRISTOCINE. - TopicsExpress



          

TAMBAYYA¡¡ WAI DAN ALLAH BOKO HARAM MUSULMAI NE KO KIRISTOCINE. ALLAH YASAKAWA MUSULUNCI GARESU KUMA YA SAKAMA MUSULMAI AREWACIN NAJERIYA AGARESU DA SUDA MASU HANNU DA ABINDA SUKEWA MUSULMAI KUMA WALLAHI AGAMA SHERI AMUTU ALLAH YA ISA GA TALAUCI KUMA GA KASHIN GILLA ABIN YAYI YAWA YAN UWANA MUKUMA WAJAN ALLAH MUKARA TUBA AGARESHI YASAN HALINDA MUKE CIKI KUMA SHI MAI MAGANI NE KO WANE IRINE ALLAH YA GAFARTA MANA KUMA YA SHIRYADDA WADANNA MA BANNATA MASU LABAWA DA ADDINI SUNA CIN AMMANAR BAYI ALLAH.ALLAH KASANSU IN BASUDA RABON SHIRYA ALLAH KAYI MANA MAGANISU DAN DARAJAR ALQUR ANIN KA MAI TSARKI KUMA DA ALBARKAR ANNABI MUHAMMADU (S. A. W)
Posted on: Mon, 04 Nov 2013 19:36:59 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015