TARIHIN NANA AISHA KASHI NA BIYAR - TopicsExpress



          

TARIHIN NANA AISHA KASHI NA BIYAR Wanda wannan littafi yana daya daga cikin littatafai hudu dana rubuta,wadanda ayanzu ake koyar da su a jamio,in kasar nan.acikinsu akwai voice from the kitchenda The twist.sannan nasamu award *most innovation comm of the North estern state from the presidency.*na samu award a JFPI award of the year 2012*na samu award daga daily trust unsung Hero of the year 2012*na samu award daga cristian woman wing of nigeria award of the year 2012*na samu award daga federaton of muslim woman of nigeria award of the year 2012*na samu FRC marshal award* na samu award daga Nigeria pravate school associotion award of the year 2012*na samu NTI award of the year 2012*na samu stan award of the year 2012*na samu FDA award of the year 2012*na samu APF award of the year 2012.duk acikin gida Nigeria ashekara daya wato 2012,adaidai wannan lokacin ne nasamu award daga kasar INDIA akan wani littafi dana wallafa mai suna TWIST..
Posted on: Mon, 25 Aug 2014 12:09:32 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015