TARON HADIN KAN KASA KO TARON WARGAZA HADIN KAN KASA. ciki da - TopicsExpress



          

TARON HADIN KAN KASA KO TARON WARGAZA HADIN KAN KASA. ciki da gaski ai wuka bata huda shi. menene daliilin da yasa yan arewa suke tsoron taron anya kuwa muna da gaskiya idan da gaskiya ayi mana ko dan baku tsinanawa talaka wani abun azo a gani bane kuke tsoro.to idan mai kuke so akwai she a arewa a jihohin da kuna gani aka lalata ko kuna tsoron kasar ta fashene to ta fashe mana me talaka yake mora ina sudan da aka ware me ya faro, yakamata adaina yi muku barazana da warewa.
Posted on: Sat, 19 Oct 2013 18:24:26 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015