Uthman Ahmad Muhd wrote: FALALAR DAREN LAILATUL - TopicsExpress



          

Uthman Ahmad Muhd wrote: FALALAR DAREN LAILATUL QADR. Lailatul-Qadri! Wannan dare yana nan acikin goman Qarshen nan da muke ciki, duk wanda Allah yasa yayi katari da riskarsa yana mai Ibadah tare da Ikhlasi to, wannan yayi dace da d‘inbin alkhairi. [TANBIHUL AFHAM: shafi na 94]. ‘Yan‘uwa kar mu share sauran dararen kwanakin nan da suka rage da bacci ba tare da tsayuwar dare (Qiyamul-Lail) ba, domin cin riba a r...
Posted on: Wed, 31 Jul 2013 13:07:39 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015