Wani barawo ne yake neman layan bata dan yaringa sata batare da - TopicsExpress



          

Wani barawo ne yake neman layan bata dan yaringa sata batare da angansaba sai yaje wajen boka yafada masa nukatarsa na amai layan bata sai boka yace yaje ya samo bakar kaza wulik wanda babu wani kalar sai barawon yadawo gida yabawa wani mutum kwangilar samo bakar kazar shi kuwa wannan mutumin yasha wahala yasha wahala bai samu ba sai yasamu wata bakar kaza wanda wajen bindintane kawai fari sai yashafawa wajen bakin fenti yakaiwa mutumin aka sallameshi daga nan sai yaje wajen boka yakai kazannan akamai layan bata daganan yafara aiki yaje yayi sata a wani wajen aka biyoshi sai ya danna layan batannnan ya bace gaba daya amma ana ganin bindinsa mutane kuwa suka dinga tsira mai allura a bindinsa yaji jiki mutumin aikuwa saigashi ya bayyana
Posted on: Sat, 02 Nov 2013 18:33:49 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015