Wani bature ne yazo kasar hausa domin gudanar da wani aiki sai - TopicsExpress



          

Wani bature ne yazo kasar hausa domin gudanar da wani aiki sai yatara mutane domin yi masu jawabi sai aka kirawo wani bafullatani domin yin fassara ( translaion ) dayake shi kadai ne yayi karatun yaki da jahilci a cikin kauyan. Bature: I came from airport Bafullatani: nazo daga iskar tukunya Bature: before i go further Bafullatani: kafin nakai ga uban kowa Bature: I want to see the head of this village Bafullatani: ina san naga kan sarkin garinnan, to daga nanfa sai mutane suka fara ja da baya Bature: what is the matter Bafullatani: harda mata, Bature: i come in peace, Bafullatani: kuma ku kawo fitsarin ku, sai mutanan sukafara gudu Bature: come back Bafullatani: kamo man na baya. Uhm!!! Lalle gaskiya ne jahilci yafi hauka wuyar magani dan haka sai mu dage da neman ilimi mai amfani.
Posted on: Wed, 30 Oct 2013 06:27:02 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015