Wani tela ne mahaifin budurwar sa yakai masa dinki yace masa - TopicsExpress



          

Wani tela ne mahaifin budurwar sa yakai masa dinki yace masa yaushe zaizo yakarba sai telan yace masa yadawo wani sati yakarba mahaifin budurwar yace to yatafi abunsa ranar da aka cika sati daya mahaifin budurwa yaje tun daga nesa telan yahango mahaifin budurwar sa xuwa sai ya buya a cikin wata durowa yacewa sauran mutanen idan wancan mutumin yazo kuce masa nayi tafiya ashe ya manta kafarsa bata buya ba da mahaifin budurwar yazo yatambaya akace yayi tafiya sai yajuya zai tafi sai yace bara na baku sako kuce masa idan zaiyi tafiya yadaina mantawa da kafarsa hahahahahahahaha wazai gaya mana wannan telan dan wane gari ne admin #AKILU_LAWAL 2go@NGFCBAKURA
Posted on: Thu, 10 Oct 2013 12:59:28 +0000

Trending Topics



10841708997051">Místopředseda Rady vlády pro národnostní menšiny Igor
And the angel of the Lord appeared to him and said to him, ‘The

Recently Viewed Topics




© 2015