YADDA MUKA YI DA.. Anas Abdulaziz..HAR YAKE RIYA CEWA MUNTATTAUNA - TopicsExpress



          

YADDA MUKA YI DA.. Anas Abdulaziz..HAR YAKE RIYA CEWA MUNTATTAUNA YA KURENI, ABINDA NASANI SHINE, NA RAINA MAKA WAYO SABODA BAKA SAN ABINDA KAKE BA, SAI KAFITO WAJE KANA IHU WAI KAI KAYI KOKARI, NASAN BAKA YI ZATON ZAA IYA KAWO ABINDA KE INBOX ZUWA OUTBOX BA, HARAMA AMAYAR DA SSHI POST... ZAI YI KYAU KA DUBA INDA BA HAKA BA, SAI KAYI KORAFI. .....................................................GA YADDA HIRAR TA SOMA... Anas Abdulaziz Hmm waikai dan shi,a ne Sunday at 9:35pm · Seen 2:36pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa Baka ga alama ba? Sunday at 9:37pm Anas Abdulaziz Nagani amma wane dalili ne yajaka shi,a Sunday at 9:39pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa Kana so kaji? Sunday at 9:40pm Anas Abdulaziz Eh Sunday at 9:40pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa Kuma duk ayanzu? Sunday at 9:41pm · Seen 2:36pm Anas Abdulaziz Ko kadan ne daga ciki Sunday at 9:42pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa sai naga kamar kwakwalwar ka bazata iya dauka ba. Sunday at 9:45pm Anas Abdulaziz Why while human being like me Sunday at 9:46pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa TO BARI NAGANI IDAN KWAKWALWAR KA ZATA IYA DAUKA, KA KARANTA WANNAN RUBUTUN SANNAN KA GAYA MIN DARUSAN DAKE CIKI. BAMBANCIN DAKE TSAKANIN ILIMI DA KARATU, Bismillahir rahmanir raheem, WASALLALLAHUMMA ALA MUHAMMADEN WA ALEH!. Wannan wata yar fadakarwa ce da na tsara , Domin ta zama ta kara mana kaimi wajen neman ilimi da aiki da shi, Kuma muzama masu girmama malamai, Sannan mufahimci cewa:- AKWAI BABMANCI TSAKANIN ILIMI DA KARATU, ASHA KARATU LAFIYA.......... : : : : Saudayawan mutane suna yiwa ilimi mummunar fahimta, sai suka dauka abune mai sauki fada dashi, Ina mamakin yadda malami zaisha wahalar rayuwa, wajen tattara ilimi. yayin da jahili zai yi kokari karyata duk abinda yaji ya saba da jahilcin sa, Imam Ali as yana cewa,:- Kada kuyi jayayya da ilimi, domin mafi yawancin abin da baku sani ba yana cikin ilimi. kamar yadda Allah yake cewa, Kada kuyi jayayya da abin da baku da sani acikin sa, Ilimi wata taskace ta Allah mai fadin gaske, Kowa Akwai iya inda ya sani, Bai yiwuwa kasan ilimi dukan sa, Domin daga cikin falalar ilimi, Akwai wanda ba a makaranta akeyin sa ba, Falalace da Allah kan horewa masu taqawa kawai, Ita kuma taqawa ana samunta daga Aiki,da abinda mutum ya samu daga ilimin makaranta, sai Allah yace, shin zai yiwu wanda ya sani da wanda bai sani ba su daidai ta? Babu wani arziqi da Allah yai alqawarin baiwa mai neman sa sai ilimi, Haka kuma shikadaine arzikin da bai taba wadatar mai neman sa ba, Dashi ake samun daukaka, wanda ya samu kuma yayi aiki dashi ya rabauta, KO ZAA GAYA MIN BAMBANCIN ILIMI,DA KARATU? Bambancin dake tsakanin ilimi da karatu abayyane yake. Karatu wani darasine da ake zuwa a koye shi ta hannun wani, Baduk mai karatu bane yake zama mai ilimi, Domin shi ilimi yana tahowa ne daga Allah, ba ta hannun wani ba, Duk dacewa ilimi ya kasu da yawa, amma bari mu dauki wani bangare muyi bayani, saboda mu cimma wata matsaya ta abinda muke so muyi nuni, Akwai ilimi da yake na dabia, wanda ake haihuwar koce halitta dashi, Misali:- Idan aka haifi wani abin halitta, dabbada dan adam, in zaa bashi abinci babu bukatar kace masa, ya buda baki, wannan yana zuwa a dabia ne, Sai kuma wanda ake samu saboda wani sanadi, Kamar yadda Allah yake cewa. ya sanar da annabi adam dukkan sunaye, baqra aya 31 ...Kuma kace ya ubangiji ka karamin ilimi, Taha aya 114 ....muna daukaka darajoji ga wanda muka so, kuma a saman mai ilimi, akwai wani a saman sa, yusuf aya 76 ....Duk wanda aka baiwa hikima, am bashi alkhairi mai yawa. Baqra aya 268 ......kuma mun sanar dashi wani ilimi daga mu, Rahaman aya 1-4 IMAM HUSAINI YANA FADA,A CIKIN FASSARAR WANNAN AYA MAI GIRMA. ya ubangijin mu, kabamu kyakkyawa aduniya kuma kabamu kyakkyawa a lahira.: sai yace..........ABU MAIKYAU A DUNIYA SHINE ILIMI, ABU MAI KYAU A LAHIRA SHINE ALJANNAH. AN TAM BAYI WANI MALMI CEWA. WANE ABUNE YA KAMAT AYI TATTALI? ...SAI YACE...abubuwan da idan jirginka ya nutse zai kaika gari, .......wato ILIMI. AKACE ABINDA YAKE NUFI DA NUTSEWAR JIRGI SHINE, .....halakar jikin mutum,idan ya mutu. WASU MALMAI SUKA CE;. WANDA YA RIKI HIKIMA LINZAMI,MUTANE ZASU RIKE SHI SHUGABA. WANDA AKA SANSHI DA ILIMI, MUTANE ZASU RIKA GANIN GIRMAN SA. IMAM SHAFII YANA CEWA;... yana daga darajar ilimi. duk wanda aka danganta ilimi,zuwa gare shi koda dan abu kadan ne,sai yayi farinciki. wanda aka yaye masa shi kuma sai yayi bakin ciki. A WATA MAGANAR KUMA AKACE;- duk daukakar da baa karfafeta da ilimi ba, to karshen makomarta wulakanci,............ IMAM ALI A.S YANA CEWA:- Ilimi yafi dukiya ta fuskoki bakwai, 1,SHI GADON ANNABAWA NE, DUKIYA KUMA GADON FIRAUNONI CE, 2,ILIMI BAYA RAGUWA DA BAYARWA, AMMA DUKIYA TANA RAGUWA DA BAYARWA. 3,DUKIYA TANA BUKATAR MAI TSARO, AMMAILIMI SHIKE TSARE MAI SHI. 4,IDAN MUTUM YA MUTU,DUKIYAR SA ZATA TSAYA A DUNIYA, AMMA ILIMIN SA YAI BITSHI HAR LAHIRA. 5,MUMINI DA KAFIRI SUNA MALLAKAR DUKIYA, AMMA ILIMI MUMINI NE KADAI KE MALLAKAR SA. 6,DUKKAN MUTANE SUNA BUKATAR MAI ILIMI CIKIN SHAANIN SU, AMMA BASA BUKATAR MAI DUKIYA, 7,ILIMI YANA KARFAFAR MUTUM WAJEN TSALLAKE SIRADI, AMMA DUKIYA TANA HANA SHI NE. .............................. .................... Matsayin Ilimi ga dan adam, Kamar rai ne da jiki. Duk lokacin da dan adam ya rasa Ilimi, To sunan sa matacce. Haka idan jiki ya rasa rai sunan sa matacce. ..........KADAI MASU JIN TSORON ALLAH SUNE MUMINAI... Fathi .....aya 28, Kuma babu wanda zai shiga aljanna sai malami(MAI ILIMI) KO A NAN ILIMI YA BAMBAN TA DA KARATU, Da yawan masu karatu za su shiga wuta, Amma babu mai ilimi daya da zai shiga wuta. DA AKWAI WANI ABU DA YAFI ILIMI, DA ALLAH YA UMARCI ANNABI DA YA NEMA. AMMA SAI ALLAH YACE:- .........Kace ubangiji ka kara min ILIMI. ALLAHA .T. YANA CEWA:- Ya sanar dakai abinda baka sani ba, kuma falalar Allah mai yawa, ta kasance a gare ka. .........Nisai...113, Anan Allah ya ambaci ilimi da cewa FALALA ne mai girma. Amma ba duk mai karatu bane yake da girma a wajen Allah. FADAR ALLAH,; wanda aka bashi HIKMA ambashi AKHAIRI mai yawa, Anan Allah yana nufin HIKMA itace ILIMI, Kuma itace ALKHAIRI mai yawa. A CIKIN ATTAURA; Allah yana magana da annabi musa .as. sai yace, KA GIRMAMA HIKIMA (ilimi), DOMIN CEWA NI, BAN SANYA hikima AZUCIYAR BAWANA BA, SAI IDAN INA SO NA GAFARTA ASA, KA KOYE TA KUMA KAYI AIKI DA ITA, KUMA KA KOYAR DA ITA, DON KASAMI GIRMA DUNIYA DA LAHIRA. A cikin ZABURA Allah yace, Ka fadawa malaman yahudawa. da masu ibadar su, KUYI MAGANA DA MASU JIN TSORON ALLAH DAGA CIKIN KU, idan baku sami malamai ba, KUYI MAGANA DA MASU HANKALI, matakai ne guda uku. bani sanya shi ga daya daga cikin su, idan ina so na halakar da wani mutum daga halitta ta, Shi HANKALI irine, Shi kuma ILIMI bishiya ne, Shi kuma TSORON ALLAH yaya ne. Akwai hadithin da yake cewa,:- Guda uku za suyi ceto ranar alqiyama, 1,ANNABAWA, 2,MALAMAI, 3,SHAHIDAI Akwai hadith da yake cewa, YIN TUNANI ACIKIN ILIMI, YANA DAIDAI DA AZUMI, YIN BITAR SA KUMA,YANA DAIDAI DA SALLAR DARE, DA SHINE AKE BIN ALLAH,DA SHI AKE BAUTA MASA, DA SHI AKE SANIN GIRMAN ALLAH,DA SHI AKE KADAITA SHI, DA SHI AKE SADA ZUMUNCI,DA SHI AKE SANIN HALAL DA HARAM, Manzon Allah s.a.w.w.yana cewa, Na tambayi jibrilu,wane aiki ne yafi daraja a wajen aluma ta? Sai yace:- ILIMI, Sai nace Sai me? Sai yace:- KALLO ZUWA GA MALAMI, Sai nace Sai me? Sai yace:- ZIYARTAR MALAMI, Sai nace Sai me kuma? Sai yace:- WANDA YA NEMI ILIMI DOMIN KUMA YAYI NUFIN, GAYARAN KANSA DA GYARAN MUSULMI DA SHI, BAI KUMA YI NUFIN NEMAN TARKACEN DUNIYA BA, To ya maaikin Allah,kaine mai lamunce masa aljannah. Wata rana manzon Allah yana magana da wani mutum, Sai Allah yayi masa wahayi cewa, ABIN DA YA RAGE NA RAYUWAR WANNAN BAWA, BI WUCE SAA DAYA BA, Sai manzon Allah ya gayawa wannan mutumin, Sai hankalin mutumin ya tashi, Alokacin bayan laasar ne, Sai manzon Allah s.a.w.w. Yace masa, Ba rudewa ya kamata kayi ba, Sai matumin yace, YA MAAIKIN ALLAH,WANE AIKI NE YAFI DACEWA NAYI, CIKIN DAN ABIN DA YA RAGE MINI A RAYU? Sai Manzon Allah s.a.w.w. Yace:- KA SHAGALTU DA NEMAN ILIMI! A haka Allah ya karbi ransa. Da da akwai wani aiki da yafi neman ILIMI , Da Manzon Allah ya ce yayi, ..................................................... Da yake munce zamu tsakuro wasu hadithai, wadanda suka yi magana da kwadaitar wa game da ilimi, Bari mu duba wadan su mu gani, 1,MANZON ALLAH S.A.W.W. YANA CEWA:- Babu wani mutum da zai fita neman ilimi, har sai Allah ya sawwake masa hanyar aljanna, WANNAN HADITH YA NUNA MANA CEWA, HANYAR ALJANNA DA TA NEMAN ILIMI, DUK DAYA CE, 2,MANZON ALLAH S.A.W.W YANA CEWA:- Wanda yafi kowa tsananin hasara ranar gobe kiyama shine, Wanda ya samu damar neman ilimi a duniya,Amma bai nema ba, 3,MANZO S.A.W.W, YA CE:- Am baiwa annabi sulaiman zabi, tsakani ilimi da mulki, sai ya zabi ilimi, Sai Allah kuma ya hada masa ILIMI da MULKI, 4,MANZO S.A.W.W. YA CE:- Mai neman ilimi,shi mai neman rahama ne, kuma rukuni ne na musulunci, Ana bada ladan sa tare da annabawa, Sai kuma yayi wata tsawatar wa cikin wani hadith,:- 5,MANZO S.A.W.W. YA CE:- Ku sani cewa,Shi Ilimi addini ne, Kuyi Nazari zuwa ga wanda zaku amishi addinhn ku daga gare shi, Sannan ya nusar damu inda zamu nemi wannan ILIMI, 6, MANZO S.A.W.W. YA CE, Nine birnin Ilimi, Aliyu ne kofa, Duk mai bukatar Ilimi, To yabiyo ta kofa. KUMA WANNAN ALIYUN, SHIKADAI NE KE CEWA, KU TAMBAYE NI KAFIN KU RASANI, BA TARE DA AN TAMBAYA YA GAZA BA, .......KAI DAGA INA KAKE SHAWO NAKA ILIMIN. HAKIKA MANZON TSIRA YA GAMA NASA, YA RAGE NAMU, MUSAN YADDA ZAMU KIYAYE DUKKAN, HADITHAN DA MUKA SHA A WANNAN DAN RUBUTU, DA KUMA YADDA ZAMU FAIDAN TU, WASSALAM,........ Sunday at 9:50pm Anas Abdulaziz Yakayi shiru Sunday at 10:19pm · Seen 2:36pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa Nine ma nayi shuru? Sunday at 10:21pm Anas Abdulaziz Eh mana kace bazan iya dauka ba shine ai kai dan adam ne kamar ni ya zakace bazan iya ba Sunday at 10:23pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa Anya kuwa ka karanta abinda na rubuto maka? Sunday at 10:24pm Anas Abdulaziz Kace sai kaga kamar kwakwalwa ta ba zata iya dauka ba Sunday at 10:25pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa To amma bakaga rubun da na turo maka ba, kuma nace idan ka gama sai ka yi min bayanin abinda ka fahimta? amma sai kazo kace wai ya kaji nayi shuru? kai da nake ta sauraron ka sama da 30 minute? wannan alamar ta nuna kwakwalwar ka baza ta iya dauka ba. Sunday at 10:29pm · Seen 2:36pm Anas Abdulaziz A,a wlh ban gani ba ka maimaita Sunday at 10:31pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa Nayi maka uzuri amma da mamaki kace baka ga abinda na rubuto maka ba, amma ga shi zan maimaita maka, idan ka karanta sai ka gaya min abinda kafahimta aciki. SAI NA SAKE AIKA MASA RUTUNNAN MAI TSAWO, KO YAYI ZATON BAZAI YIWU BA?.. Sunday at 10:34pm Anas Abdulaziz Toh ai munji aliyu yana da daraja cikin sahabbai toh sauran fa? Sunday at 10:39pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa Iya nan kawai ka gani acikin rubutun? ko kuma nanne kawai kake da abin cewa. Sunday at 10:41pm · Seen 2:36pm Anas Abdulaziz Eh Sunday at 10:43pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa Tambaya biyu ce, wannan amsar ta wace tambayace? Sunday at 10:46pm Anas Abdulaziz Toh ya zakayi da even gwarzon naku yayi su Abubakar da umar mubayi,a Sunday at 10:47pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa Baka amsa min tambayar da nayi maka ba, amsoshinka ya kamata su zama biyu ne, domin tambaya biyu nayi maka...gasu:- 1,Iya nan kawai ka gani acikin rubutun? 2,ko kuma nanne kawai kake da abin cewa. ina jiran ka............. Sunday at 10:51pm Anas Abdulaziz Kasan ina amfani da getway ne bai nuna min wani rubutun in yayi yawa Sunday at 10:54pm · Seen 2:36pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa To kace akwai matsala kenan, to. mubari ka samu abinda zai rika nuna maka rubun duka. Sunday at 10:58pm Anas Abdulaziz Eh sa amma idan nabi ta opera zan amsa maka tambayarka Sunday at 10:59pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa To koma opera din. Sunday at 11:02pm Anas Abdulaziz K Sunday at 11:04pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa ! Sunday at 11:08pm · Seen 2:36pm Anas Abdulaziz Eh karanta abinda ka turo game da aliyu toh munji yanada ilimi toh abin duba anan shine maye matsayin su sahabban Yesterday at 8:03pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa To ai ya kamata kaima kayi naka kokarin, ka rubuto sauran, ni na rubuta iya abinda na sani ne. Yesterday at 8:07pm Anas Abdulaziz Toh ai nasan an tambaye yahudu bayan annabi musa sukaye sukafi daraja sai sukace sahabban sa haka aka tambayi nasara sukace annabi isah sannan sahabban sa toh ku yan shi,a kun kafirce ma sahabban monzon allah toh dalilin yin haka Yesterday at 8:11pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa kana magana ne da dan shia? ko kana magana ne da yan shia? Yesterday at 8:12pm Anas Abdulaziz Ina magana dakai amatsayin ka nadan shi,a wanda yake yada da,awar shi,a Yesterday at 8:14pm · Seen 2:36pm · Sent from Chat Muhsan Muhd Sani Bachirawa To muyi magana da kai akan abinda kaji na furta shi. ba kwashe kwashen da zaka gaya min kaji daga wani wuri ba! Yesterday at 8:20pm Anas Abdulaziz Ok toh tambayata anan shine maye matsayin imaman nan naku guda uku Yesterday at 8:40pm · Sent from Mobile Muhsan Muhd Sani Bachirawa KUMA NI KAJI NA FADA MUNA DA IMAMAI UKU? Yesterday at 11:45pm Anas Abdulaziz Allah ka bani mamaki wlh ka gyara da,awar ka haka ake ba 6 hours ago · Sent from Mobile Muhsan Muhd Sani Bachirawa GYARA MIN BA MATSALA. 6 hours ago · Seen 2:36pm Anas Abdulaziz Maye ya kawo maganar ceman ni jahili ne 6 hours ago · Sent from Mobile Muhsan Muhd Sani Bachirawa Kai ka fara gayamin wannan kalmar,Cikin comment Ban rama ba har sai da naga kana neman wuce gona da iri, Amma kayi hakuri. 6 hours ago Anas Abdulaziz Nace me 6 hours ago · Sent from Mobile Muhsan Muhd Sani Bachirawa KAMAR DAI BAKA HAKURA BA KENAN? 6 hours ago Anas Abdulaziz A,a ya wuce
Posted on: Thu, 21 Nov 2013 17:47:55 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015