cikin aji (class) a makarantar yara primary, bayan malama ta gama - TopicsExpress



          

cikin aji (class) a makarantar yara primary, bayan malama ta gama koyarwa sai take tambayar dalibai kamar haka:- Malama: Najeeb me kake so ka zama idan ka gama karatu ka girma? Najeeb:Ina so nayi kudi kamar Dangote,na gina katon gida, na sayi jirgi da motoci, matata kuwa duk sati sai taje kasashen waje kamar su Paris,india, London,Spain, Dubai,Abu Dhabi,Madrid, Saudiyya, na ...... (bai gama bayani ba malama ta katse shi) Malama: Yi mana shiru da shegen son kudi.. (sai malama ta juya wurin samira askira) samira askira idan kin girma mai ki ke so ki zama? Samira askira cikin sanyin murya) ina so na zama matar najeeb=))
Posted on: Tue, 03 Sep 2013 21:28:29 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015