salam ga wata baiwar Allah da ta turo mana da sako kamar - TopicsExpress



          

salam ga wata baiwar Allah da ta turo mana da sako kamar haka Dandalin soyayya na Daya a facebook kamar yadda naje ance kuna Hada Soyayya ta gaskiya da gaskiya Dan Allah nima ina son ku hadani da Wanda Zai soni tsakanin shi Da Allah domin ni nayi Soyayyar har Nagaji ban dace ba Dayawa daga cikin Samarin da suke zuwa wajena suna Sona ne saboda Arzikin da sukaga Mahaifina nadashi Bissalam dafatan kunsha Ruwa lafiya
Posted on: Tue, 06 Aug 2013 20:18:57 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015