كل شرط ليس في كتاب الله - TopicsExpress



          

كل شرط ليس في كتاب الله فهو............باطل WALLAHI TALLAHI BILLAHI !!! Duk sharadin da wasu zasuyi akan kasuwancine، ko muamalar yau da kullumne، ko akan addinine! Indai sharadin babu ALLAH da MANZONSA aciki، toh haramun ne musulmi ya bada goyon bayansa aciki. Ina masu kira akan azo ahada kai acikin tafiyar addini? Sannan ace kuma kowa yarike fahimtarshi yayi aiki da ita، wannan wani irin hadin kai kukeso muyi wabilLAHI? Ni danace na yarda QURANI da HADITHI suzamo jagorana. Shi kuma yace QURANI da zancen malamanshi ya yarda dasu. Sukuma sukace QURANI da mafarke mafarke suka aminta dasu. Dakuma wanda shi QURANINMA bai yadda dashiba، balle HADITHINMA. DON ALLAH IDAN KUKACE SAI MUN HADA KAI GABA DAYANMU! TOH INANE JUCTION (mahada) DAZAMU HADU HAR TAFIYAR TAYI KYAWUN DA AKESO TAYI??????????????? Pls banda zagi ko cin mutuncin wani
Posted on: Wed, 06 Nov 2013 20:38:30 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015