GARGADI DAKUMA TSORATAWA GAMASU AI KATA RIYA!!! Ita Riya Ta - TopicsExpress



          

GARGADI DAKUMA TSORATAWA GAMASU AI KATA RIYA!!! Ita Riya Ta Kasu Gida 2 (1) Nufin Allah Tarida Waninsa Acikin Ibada. Ma‘aNa kana Bautar Allah, Gefe dai kuma KanaSon Mutane Susan kanayi suyaba maka. (2) Dakuma Nafin Wanin Allah Kawa Acikin Ibada. Ma‘ana Kana Bautar Allah Azahiri, Amma Kai Mutane ne Kawai kakeSon Susan Kanayi. Allah madaukakin Sarki Yace: “DUK WANDA YAKESO YAHADU DA UBAN GIJINSA, TO AIKATA AIKI NAKWARAI, KUMA KADA YA YAHADA ALLAH DAWANI AWURIN BAUTA. (S.kahfi) Manzo S.A.W yace: “Dayawa daga Ayyukan Riya Sukan Kai mutun Gayin Shirka. (Dabrany) Manzo S.A.W yace: “Kashe dinku, Da Aikata Karamar Shirka, Sai Sahabbai Sukace: “Ya RASULULLAHI, Minene Karamar Shirka? Sai yacce: “Riya Itace Karamar Shirka. Allah Madaukakin Sarki Zaice: “Aranar da Ake Sakawa Bayi da Ayyukansu, (KUTAFI ZUWA GA WAYANDA KUKA KASANCE KUNA BAIYANAR DA AYYUKANKU AGARESU, ACIKIN DONIYA, SHIN ZAKU SAMU WANI SAKA MAKO GARESU? (baihaki) Manzo S.A.W yace: Allah S.W.T yace: “Na Wadatu Daga Duk Wani aiki Wanda, Ake Hadani Dawani Acikinsa, Duk Wanda Ya Aikata Wani aiki, Na‘ibada kuma Yahadani Dawani Acikinsa, To Na Barshi Tareda aikin Nasa Baki Dai. (muslim) Allah kabamu Ikhlasi. Alfaramar Annabi S.A.W
Posted on: Sat, 26 Oct 2013 10:41:23 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015