Ina masoya Hafazz El-khalil G9 tsohon dan takarar kansila a - TopicsExpress



          

Ina masoya Hafazz El-khalil G9 tsohon dan takarar kansila a maxabar gyaranya to ya xuwa yanxu ina mai farin cikin sanar daku cewa daf nake da xama daya daga cikin manya manyan producers na masanaantar fina-finan hausa a lokaci guda kuma da xama babban jarumin da xai dusashe tauraruwar tsofaffin jarumai kamar su Ali Nuhu,Adam Zango da dai sauran su A saboda haka nake mai meman adduoin ku tare da shawarwarinku nagode naku har kullum hafiz g9 sai kayi.
Posted on: Tue, 12 Nov 2013 20:05:33 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015