Sojoji da shugabannin kungiyoyi fafaren hula sun zabi tsohon - TopicsExpress



          

Sojoji da shugabannin kungiyoyi fafaren hula sun zabi tsohon ministan wajen Burkina Faso, Michel Kafando, a matsayin shugaban rikon kwarya na kasar. Sun dauki wannan mataki ne bayan wata yarjejeniya da aka kulla ranar Lahadi, wacce ta zayyana yadda za a gudanar da zabe a cikin shekara guda. Mr Kafando na cikin mutane hudu da aka ware sunayensu domin zabar daya daga cikinsu ya zama shugaban rikon kwaryar. Sauran mutanen sun hada da yan jaridu guda biyu da malamin jamia. Babban aikin da zai fara yi a yanzu shi ne ya zabi Firayim Ministan da zai jagoranci gwamnati. Za dai a hana Mr Kafando tsayawa takara a zaben da za a yi a shekara mai zuwa.
Posted on: Mon, 17 Nov 2014 12:48:09 +0000

Trending Topics



t" style="margin-left:0px; min-height:30px;"> Mt ajma re fr se bula le hun bekrar tjhko hi chaha dil h ye krta
ACTUALIZACIÓN AVISO A TODOS LOS COLEGIADOS AMIGOS DEL
Think you missed your chance to send holiday cards this year?

Recently Viewed Topics




© 2015