♥♥ TAMBAYAR MASOYAH ♥♥ Daga Aminah lover girl. Slm fans - TopicsExpress



          

♥♥ TAMBAYAR MASOYAH ♥♥ Daga Aminah lover girl. Slm fans gaskiya nayi matukar farin ciki da zuwana wannan page DANDALIN SOYAYYAR ZAMANI, zan fara da tambaya irin tamu ta yan soyayyah ga tambayar.......... Ina son na gane su waye kwararru a fagen love, duk wanda ya bada amsa dai-dai dolene nayi masa jinjina. AKWAI WATA KALMA GUDA DAYA WACCE KO WANA MUTUN YANA SO YAJI ABOKIN SOYAYYAR SA YA FURTA MASA, SHIN WACCE KALMA CE WANNAN ?????? In kasan baza ka iyaba akwai kayi LIKE in kuma kasan ka rubuta amsa dai-dai to kayi SHARE don yan uw su karu da abun daka rubuta. Taku aminah ahmad lover baby.
Posted on: Sun, 01 Sep 2013 07:35:09 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015