ZINA DA MATAR AURE !! Ina masu yin facebook don neman mata / - TopicsExpress



          

ZINA DA MATAR AURE !! Ina masu yin facebook don neman mata / maza da niyar yin zina to albishirin ku kafin kuce goro ga watayar gajeruwar sanarwa daga bakin da baya karya. Manzon Allah (s.a.w) ya ce: Wanda ya yi zina da wata mata musulma ko bayahudiya, ko kirista, ko bamajusiya,ko baiwa, sannan bai tuba ba, kuma ya ci gaba da hakan, to Allah zai bude masa kofofi dari uku (300) a cikin kabarinsa da macizai da kunamun wuta zasu rika fitowa suna saran sa da cizon sa, yana konewa har a tashi kiyama, idan kuwa aka taso shi daga kabari to mutane zasu cutu daga warinsa, sai a ganeshi da wannan a kuma gane me yake yi a duniya,har sai a yi umarni da shi zuwa wuta. (Maarijun yakin fi Usuluddin: Sheikh Sabzawari shafina408) Manzon Allah (S.A.W) Yace Duk mutumin da yayi zina da matar aure walLahi sai Allah Ya kwashe aikin shi duka Yaba mijinta InnalilLahi wainna ilaihir- rijiun ka sani cewa daga lokacin da kai zina da matar aure to ka koma zero-zero wajen duk irin aikin da ka taba yi na lada tamkar ranar aka haife ka sai dai kuma dukkan zunuban da ka aikata suna nan akan ka harda na wannan zinar da ka aikata da ita. YA ALLAH MUNA ROKON KA KASA facebook YA ZAME MANA HANYAR SHIRIYA BATA HALAKA BA MAZAN MU DA MATAN MU
Posted on: Sat, 19 Oct 2013 09:59:43 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015