ZUWA GA MATAR AURE NA. Ki sani, a gidana babu AIKI, ko - TopicsExpress



          

ZUWA GA MATAR AURE NA. Ki sani, a gidana babu AIKI, ko wane iri. Babu zuwa MAKARANTA, University or FCE, daga gidan ku, kin gama. Babu yin SOCIAL NETWORK, fcbk, bbm, twitter, 2go, etc. Babu yawan fita Unguwa, Idan kika ga kin fita, BIKIN gidan ku ne, Ko Mutuwa. Babu zama da DAURA QIRJI, Ko SLEEPING GOWN, Kullum ki zama cikin kaya Babu WASAN QANIN MIJI, Coz ina da KISHI. Babu fita Sai da HIJABI da NIQAF. Babu ke ba riqe WAYA (HANDSET). Babu yin SANAA a gidana, Kowacce iri ce. Babu KALLON FILM, Musamman na HAUSA, Sai HUDAH TV, da SUNNA TV. Ki zama cikin shiri, Ni mijin MATA 4 ne. A qarshe kuma ki kwantar da hankalin ki Insha Allah A tsari na Babu SAKI,. Maana BAZAN SAKE KI BA, Kutaya ni duba anya kuwa tsarin da bawan Allah.nan yadauka yayi dai-dai kuwa? Kuma shin Zai samu Matar Auren irin wacce yake buri kuwa Awannan Zamanin.? Nidai anawa ganin Gaskiya..........kufara bada naku Raayin maxa da Mata. Daga baya ni yar Autar ku sai na bada nawa. Admin..002@Yar daddy..
Posted on: Tue, 22 Oct 2013 23:13:25 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015