- Hubbur Rasul. . ALLAH YA TSINEWA MASU KAFIRTA UWA GA - TopicsExpress



          

- Hubbur Rasul. . ALLAH YA TSINEWA MASU KAFIRTA UWA GA ANNABI SallalLahu AlayHI Wasallam DA DUKKAN WANI MAI QAUNAR MASU KAFIRTA SAYYADA AMINAH . . MASOYA ANNABI sAwww TSABAR MUSIFA TA FADAWA WAWAYE WAI A CE MUSULMI NE ZAI SO MAI KAFIRTA MAHAIFIYYA ANNABI sAww. . KO KUN SAN HADITHIN DA BABBAN MAQIYIN ANNABI sAw ( WATO MAI CEWA BAI YARDA ANNABI SallalLahu Alayhi Wasallama SHI NE MAFIFICIN HALITTA BA ) YA YI AMFANI DA SHI WAJAN HALATTA ZIYARAR KABARIN KAFIRAI, SHI NE HADITHIN DA YA QARA TABBATAR DA CEWA MAHAIFIYAR ANNABI BA MUSHIRKA BA CE ? Ga Hadithin... ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻳﺤﻴﻰ ﺑﻦ ﺃﻳﻮﺏ ﻭﻣﺤﻤﺪ ﺑﻦ ﻋﺒﺎﺩ ﻭﺍﻟﻠﻔﻆ ﻟﻴﺤﻴﻰ ﻗﺎﻻ ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻣﺮﻭﺍﻥ ﺑﻦ ﻣﻌﺎﻭﻳﺔ ﻋﻦ ﻳﺰﻳﺪ ﻳﻌﻨﻲ ﺍﺑﻦ ﻛﻴﺴﺎﻥ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺣﺎﺯﻡ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﻗﺎﻝ ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﺍﺳﺘﺄﺫﻧﺖ ﺭﺑﻲ ﺃﻥ ﺃﺳﺘﻐﻔﺮ ﻷﻣﻲ ﻓﻠﻢ ﻳﺄﺫﻥ ﻟﻲ ﻭﺍﺳﺘﺄﺫﻧﺘﻪ ﺃﻥ ﺃﺯﻭﺭ ﻗﺒﺮﻫﺎ ﻓﺄﺫﻥ ﻟﻲ . Manzon Allah sAwww Ya Ce NA NEMI IZININ UBANGIJINA AKAN IN NEMAWA MAHAIFIYATA GAFARA,AMMA BAIMAN IZINI BA. . NA NEMI IZININ ZIYARAR KABARINTA,YAYI MIn IZINI. . MASOYA ANNABI sAwww TSABAR MUSIFA TA FADAWA MAQIYA ANNABI sA . SAI GA SHUGABAN WAHABIYAWA (IZALAWA) YANA KAFA HUJJAH DA HADITHIN NAN HAR YAKE CEWA A IYA ZIYARAR KABARIN KAFIRAI. . WATO YANA NUFIN MAHAIFIYAR ANNABI sAw KAFIRA CE AUZU BILLAH ALLAH YA TSINE MAKA ......... . QARYA KAKE DOMIN ALLAH YA QARYATA KA. . GA AYAR NAN. . بسم الله الرحمن الر حيم ولاتقم على قبره. . Wato ALLAH YA YI HANI GA ANNABI sAw KADA YA TSAKA KAN KABARIN MUSHIRIKAI / KAFIRAI. . . . MASOYA ANNABI sAww TA YAYA SAYYDATUNA AMINA ZATA KASANCE ABINDA ALBANI YAKE NUFI AMMA KUMA ALLAH YA BAIWA ANNABI sAwww YA DAMAR KAI MATA ZIYARA ? . . . Maganar Annabi sAww Ya Nema Mata Gafara Ba A Bashi Izini Ba. . . JAMAA WANNE UMARNIN ALLAH TA SABAWA ? . DOMIN BA A LAIFI HAR SAI An SABAWA Allah. . . . ABIN HAUSHI WAI KU CE MANA KU Musulmai NE AMMA BAKU BAKIN CIKIN CIWA ANNABI MUTUNCI DA MALUMANKU SUKA YIWA WASU DAGA MASOYA ANNABI MUSAMMAN IYAYANSA ... . . . TO WANNAN 1 CE DAGA HUJJOJIN DA ZAMU GABATAR A GABAN MASU YI MANA TAMBAYA BISA KIRAN KU MAQIYA ANNABI. . DOMIN IN HAR ANNABI sAww ZAI HANA KADA A ZAGI MAHAIFIN SAYYIDNA IKRAMATA RTA, WANDA AN TABBATAR MUNAFIQI NE. . . KAWAI DOMIN KADA RAN SYD. IKRAMATA rta YA BACCI ... INA GA MAHAIFAN ANNABI sAw ? . A TABA SU MASOYIN ANNABI sAw YAJI RANSA BAI BACI BA ? KAI QARYA NE WALLAHI. . . . KAJE Dai Ka QARA TUHUMAR ZUCIYARKA KAN LAMARIN ANNABI SallalLahu Alayhi Wasallam . . . YA ALLAH KA SAKAWA IYAYAN ANNABI sAww KA KUMA SADA MU DA SU A ALJANNAH DON GIRMAN ANNABI SallalLahu Alayhi Wasallam. . . . A M I N . . . LURA . MAI SON GANI INDA ALBANI ( BAWAHABIYE ) YA NUNA QIYAYYARSA GA IYAYAN ANNABI TA HANYAR YIN RIQO DA QARYAR DA AKA YIWA ANNABI sAw DA KUMA SON ZUCIYAR ALBANI. YA DUBA Sahih Siratun Nabawiyya Shafi Na 24 - 28 KAFIN NA KAWO INDA YA KAFA Hujjah DA HADITHIN ZIYARAR MAHAIFIYYAR ANNABI sAwww CIKIN JAHILCI DA SON ZUCIYA. . . . . . Domin Fadin Abinda Ya Shafi Annabi sAww Da MasoyansA. . . . MURYAR MASOYA ANNABI / VOICE OF LOVERS OF PROPHET H/Q ABUJA / LAGOS. . Sunnar Annabi صلى الله عليه وسلم Ce Gaskiya !. . . Alqasim Assufiy Alkanawiy Alkwarawiy 2. . SON ANNABI Sallallahu Alayhi Wasallam NE MAFITA. . DANDALIN MASOYA ANNABI sAw DAKE AFRICA !. . Maqiya Annabi Saw DA RIGAR Musulunci YAN JABUN Sunnah. •--------------------------------------------------• . . . . Allah Ka Tona Asirin Wanda Yake Yiwa BAYIN ALLAH QAGE. . YA ALLAH KA TAIMAKI DUK MAI QOQARI KAN KIRA GA MUSULMAI SU GUJI AQIDAR KAFIRTA MUSULMAI. . . . Sai Mu Hadu A GA GABA Insha Allah . . . . Annabi SallalLahu Alayhi Waslm Ne DAIDAI ! . . .
Posted on: Tue, 04 Nov 2014 07:39:50 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015