A yau ne dai shugabannin kasashen kungiyar,ECOWAS,a yau ne kuma - TopicsExpress



          

A yau ne dai shugabannin kasashen kungiyar,ECOWAS,a yau ne kuma suke taron gaggawa a Accra, babban birnin kasar Ghana don tattauna batutuwan da suka shafe yankunan wasu kasashen kungiyar raya tattalin arziki kasashen, maganganu da zasuyi su hada da ebola da kasashen gueini,liberia da saliyo da cutar ebola,yafi kamari acan da kuma rikicin siyasa na shugabanci da suka barke kwananan acan kasar burkina faso wanda yake sojojin aka ce sunyi juyin mulkin kasar hakazalika kafin a kai ga ranar nan na taron kungiyar ECOWAS ta bada umurnin sojojin su mayar da mulkinsa kan turbar mulkin dimokradiyyar ba tare da bata lokaci ba don samar da maslaha agame da takaddamar rikici shugabanci kasar, to jiya manema labarai suka bayyana cewa shugaban najeriya jonathan ya tafi kasar burkina faso don sasanta rikici kuma shugaban najeriya, yana daga cikin mahalarta taron na wannan yankin ECOWAS,to abin da muke jira mu gani shine ko taron zai yi tasiri ko ko a,a.
Posted on: Thu, 06 Nov 2014 08:00:06 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015