BABU AUREN DOLE A MUSLUNCI SaQo Daga #Fatima_Muhammad_Ahmad An - TopicsExpress



          

BABU AUREN DOLE A MUSLUNCI SaQo Daga #Fatima_Muhammad_Ahmad An cuce ni an zalunce ni za‘amin AUREN DOLE an rabani da masoyina na shiga uku na lalece duniya tamin zafi na rasa inda zansa raina, ni fatima inama banzo duniya ba, Ku bani shawari in gudu ko in tsaya? ____________________________ Yan-uwa ga sakon yar-uwanku a muslunci wani shawari zaku bata, dama sauran masu matsala irin nata? Wani jan hankali zakuyi wa iyaye akan wannan? Allah yasa mu dace *Snn01*
Posted on: Sat, 28 Sep 2013 09:52:03 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015