Bismillahi rahamanu rahim.ankarbo daga umar dan khattab.yace - TopicsExpress



          

Bismillahi rahamanu rahim.ankarbo daga umar dan khattab.yace watarana muna zaune da manzon allah sai mukaga wani mutum ya bullo da fararen kaya fat gashi da bakin gashi mukuma duk bamusanshiba yanazuwa yayi slm yazauna yadaura gwuyoyinsa akan na manzo yadaura hanayensa akan cinyoyin manzo yace ya muhammad meye muslunci manzon allah (s.a.w)yace kasheda babu abun bautawa da gaskiya sai allah kuma annabi muhd manzonsane kuma kayi zakka,ka azumti watan ramadan,kaje aikin hajji in kana da hali sai mutumin yace kayi gaskiya,(sai sahabbai sukayi mamakin abun)sai mutumin yakara tambayar manzo meye imani,sai manxo yace kayarda da allah da mala,ikunsa,da manzanninsa,da luttafai.(sai mutumin yace kayi gaskiya)sai yakara tambaya meye bauta sai yace kabautawa allah kamar kanaganinsa kuma idan baka ganinsa shi yana ganinka sai mutumin yace (kayi gaskiya) sai yakara tambayar manzo yace meye alkiyama sai manzo yace shimai tambayar yafi sani sai mutumin yace to menene alamun tashin kiyama sai manzon allah yace shine xakaga kuyanga ta haifi uwargijiyarta kuma kaga talakawa masu kiwon dabbobi suna gina manya manya gidaje sai mutumin yace da manzo kayi gaskiya sai yatashi yayi tafiyarsa.sai da yatafi sai manxon allah yace da umar kasan waye wannan din sai yace a,a sai yace mala,ika jibiril ne.
Posted on: Thu, 24 Oct 2013 14:04:42 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015