@DAGA TASKAR BABAN MARYAM@ DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA - TopicsExpress



          

@DAGA TASKAR BABAN MARYAM@ DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI FADAKARWARMU TA YAU LARABA 25/ZUL-HIJJAH 1434 zatayi magana Akan:- IDAN ZAKASO MUTUM KASOSHI DON ALLAH ﻋﻦ ﺍﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻗﺎﻝ: ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ:ﺇﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻲ ﻳﻘﻮﻝ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ : ﺃﻳﻦ ﺍﻟﻤﺘﺤﺎﺑﻮﻥ ﻟﺠﻼﻟﻲ، ﺍﻟﻴﻮﻡ ﺃﻇﻠﻬﻢ ﻓﻲ ﻇﻠﻲ ﻳﻮﻡ ﻻﻇﻞ ﺇﻻ ﻇﻠﻲ( ،ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ ) FASSARA An karbo Hadisi Daga Abi Hurairata ALLAH ya yarda Dashi yace: manzon ALLAH SAW yace: Hakika ALLAH SWT Yana cewa a Ranar ALKIYAMA INA MASU SOYAYYA SABODA GIRMANA Ayau zanyimusu inwa cikin inwata Ranarda Babu wata inwa sai inwata (Muslimu ya Ruwaitoshi) idan mukayi Nazarin wannan Hadisi zamuga yana koyardamu muhimmancin musulmi yaso Dan uwansa musulmi saboda ALLAH ALLAH YABAMU IKON YIN SOYAYYA SABODASHI DOMIN MUSAMU SHIGA INUWARSA RANARDA BABU INUWA SAI INUWARSA ALLAH YASA MUDACE AMEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEN @ALH NAMADINA BABAN MARYAM yana yimuku fatan Antashi Lafiya@ @@@@@@ ﺻﺒﺎﺡ ﺍﻟﺨﻴﺮ@@@@@ @@@@@@@@@@@@@@@@
Posted on: Wed, 30 Oct 2013 07:07:44 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015