Daga:-Aisha IsmaIll Babu abinda zai baka dariya ko haushi a - TopicsExpress



          

Daga:-Aisha IsmaIll Babu abinda zai baka dariya ko haushi a wajen yan mata, sai idan wani taro ya hadaku walau biki ko suna kai ko unguwa zaka tafi a kafa kayi kwalliya maikyau to idan har kun hadu da wata ko wasu yan mata a hanya sai sun maka kallon raini.. Wlh mudai mata munji dadinmu, a duk lokacin da wani taro ya tashi musamman na wayayyun yan mata, ko wacce zatayi kokarin ta kure a dakarta dan tafi kowacce budurwar datazo wajan kyau... Kuma baka gane kwalliyarka tayi kyaur ka tsaru saika daga idonka ka kalli wani group na wasu yan mantan sun galla maka harara, ko anyi maka banzan kallo. Mukam mata munji dadin mu, abin kamar a jinin mu yake, shiyasa wlh a duniya inason kwalliya ko dan idan nafito wata ta harareni to a wannan lokacin nake dada wani taku na kasaita, wata yanga sabuwa tasake zuwamin.. Kuma duk kan mu mata haka muke..... admin Auwal bauchi
Posted on: Fri, 18 Oct 2013 05:27:52 +0000

Trending Topics




© 2015