Daga Mujallar Madubi LABARI A TAIKAICE: Maharba da Civilian JTF - TopicsExpress



          

Daga Mujallar Madubi LABARI A TAIKAICE: Maharba da Civilian JTF da Tsoffin Jamian Tsaro Yan Asalin Borno Sun Yi Gangami Akan Boko Haram. Ganin yadda matsalar tsaro ta zama wata babbar annoba a jihar Borno wasu kungiyoyin sa kai da suka hada da civilian JTF da tsofofin sojoji da yan sanda da na gidan yari da kwastan da yan banga da maharba sun kira taron gangami domin neman daman farauto yan kungiyar Boko Haram daga gwamnatin tarayya. *Ebola: Da yiwuwar a rage hutun makarantu a Nijeriya. *Tsohon Gwamanan Jihar Borno Yace Baya da Alaka da Yan Boko Haram.
Posted on: Fri, 05 Sep 2014 07:51:12 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015