Daga cikin kalaman Sheikh Jaafar Mahmud Adam. idan zabe - TopicsExpress



          

Daga cikin kalaman Sheikh Jaafar Mahmud Adam. idan zabe yazo...... akace acikin yan takara gawani musulmi tantagayra. ga wani rubaba rubaba, to wannan musulmin tantagarya shizan zaba. Idan kuwa akace masululmi dan #tijjaniyya ko #qadiriyya kuma ga #kirista, wallahi tallahi wannan musulmin da #tijjaniyya ko #qadiriyya shi zan zaba. Idan kace kai bazaka zabeni ba tunda ni dan #izala ne, kaikasan hujjarda zaka gayawa Allah, amma idan nafadi haka bani da hujjarda zan gayawa Allah. Wallahi indai ga arne ga musulmi koda dan inane nidai musulmi zan zaba. Kuma ya yan uwa kada kuji wani yace dayazabi dan #izala gara yazabi #arne kuma kubiye masa kufadi hakan. Wassalamu alaikum. Allah kajikan mazan jiya, malami nagaske ba mahainci ba wallahi malam kaine kake binmu bashi. Allah yagafarta makaLov is blind, yet it sees that u cnt see, its deef yet it hears d unreveald, its an illness yet its d best cure dat ever exist, may ALLAHU makes d lov of holy prophet (S.A.W) our passed to jannah.
Posted on: Mon, 04 Nov 2013 19:41:50 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015