Hmm, matan aure kenen, duk naga comment dinku a posting din danayi - TopicsExpress



          

Hmm, matan aure kenen, duk naga comment dinku a posting din danayi kwana biyu da suka huce. To inaso kusani cewa wallahi aure abune mai daraja ba abin wasa bane. Kuma inaso na tambayeku kece kikaji ko kika ga mijinki yana kula yan mata da zawarawa awaje dan allah ranki zai baci ko bazai baci ba? Kuma ai kinsan kibatawa mijinki rai ba abune mai kyauba ko? To wallahi baku da hujjar yin chat kuce wai zumunci kukeyi a,a sam zumuji bahaka yake ba. Aure ne gaba da zumunci.
Posted on: Tue, 08 Oct 2013 19:51:20 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015