KAI NAKE JIRA====> wani inyamuri ne yaje rumfar mai saida shayi - TopicsExpress



          

KAI NAKE JIRA====> wani inyamuri ne yaje rumfar mai saida shayi domin shan shayi, mai shayi kuma yace babu kofi saide ya jira idan andawo da wasu kofuna sai a zuba masa, inyamuri yace: ai ga wani kofi nan mai shayi yace aa ka ajiye wannan ba nawa bane, shikuwa yace koma na uban waye a zuba masa kawai Mai shayi ya zubo masa shayi ya fara sha Can saiga wani kuturu yazo yayi tsaye akansa, (kunsan inyamuri bayason ganin kuturu) inyamuri ya juya baya shikuwa ya zo gabansa, ya sake juyawa sai yaje gabansa, can saiya fara tofi-tofi yace: hey! meye munmaka kana bimunan? Kuturu yace: ai a kofina kake shan shayin, kai nake jira. Hahahahahahahahaha #PULLO
Posted on: Mon, 28 Oct 2013 11:58:30 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015