Kasance da EXPRESS RADIO akan mita 90.3fm, a yau lahadi da misalin - TopicsExpress



          

Kasance da EXPRESS RADIO akan mita 90.3fm, a yau lahadi da misalin karfe 9 xuwa 10 na dare a cikin shirin TAURARIN EXPRESS. Shiri ne da zai baku damar aiko da sako a akan namban waya ku gaida masoyanku sannan ku nemi waka a saka muku domin jin dadinsu, ko kuma kuyo tattaki ku kawo har nan express radio dake unguwar lamido crescent unguwar nassarawa, tare dani Abubakar Haruna Galadanchi...ga namban aiko da sako akwai dan Allah banda kira da lokaci yayi zamu bada namban kira............ 08159480888
Posted on: Sun, 11 Aug 2013 12:51:39 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015